Ana wata ga wata......
LABARI DA DUMI-DUMINSA;
KOTU TA BADA UMARNIN DAKATAR DA TARON DA TSOFFIN SHUGABANNIN MURYAR TALAKA SUKA SHIRYA GUDANARWA A GOMBE
Wanda wannan takarda ta dakatar wa data fito daga kotu nine Malam Sani Keeto Gombe smp Daya daga cikin yayan kungiyar na mikawa shugaban bogin na kungiyar ta jahar gombe Hannu da Hannu Kuma akwai shaidu lokacin danabashi mutum hudu a wurin sunhada da Rabi'u B Goro da abokinsa Muttaka Mohammed Sharubutu da Hajiya Rabeekulani Abubakar da Iliyasu Hassan i'liya boss inkuma akwai maija toh ashirye nake muje kotun shari'ar musulunci mu rantse da alkur'ani......
.
Sannan Kotun ta dakatar da taron ne kasancewar wa'adin mutanen dake kiran kansu a matsayin shugabanni ya jima da karewa, wanda hakan yayi hannun riga da kundin mulkin kungiyar da kuma dokar kasa, hakazalika da zargin amfani da wasu baragurbi a matsayin shugabannin Jihar Gombe sabanin zababbun shugabannin da har yanzu wa'adin mulkinsu baizo karshe ba. A don haka kotu ta haramtawa tsoffin shugabannin gudanar da duk wani taro a ko'ina.
Ccc
CP Gombe State command
Director DSS Gombe
The Dean Student Affairs FCE (T) Gombe
State Chairman's Muryar Talaka
Thursday, January 3, 2019
New
KOTU TA BADA UMARNIN DAKATAR DA TARON DA TSOFFIN SHUGABANNIN MURYAR TALAKA SUKA SHIRYA GUDANARWA A GOMBE
About Dan Arewa
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
GIST
Tags
GIST
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment