Matashi ya hantsilo daga kan Gadar Flyover garin daukar selfie - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Tuesday, May 26, 2020

Matashi ya hantsilo daga kan Gadar Flyover garin daukar selfie

An bayyana cewa wannan matashin ya hantsilo ne daga kan Gadar Flyover dake Ibrahim Taiwo Road Kano.

Matashin dai yana daukar hoton Selfie ne, a kokarin da yake na nemo location mai kyau tare da style din da zai bayar da wuta a Instagram, sai katsam ya hantsilo zuwa kasa, inda kafarsa ta karye tare da samun raunuka.

Ayanzu an tafi dashi asibiti domin ayi Masa magani

No comments:

Post a Comment