Wannan tasa adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutune 707 sannan kuma mutum 33 daga ciki sun rasu, sannan mutune 79 sun warke kuma an sallame su.
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC da Ma'aikatar lafiya ta jahar kano sun sanar da samun karin mutune 14 masu dauke da cutar Coronavirus wato Covid-19 a Jihar Kano.
No comments:
Post a Comment