Sabbin mutane 2,41 sun kamu, 117 sun warke, 15 sun rasu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 10,819
Aranar talata 2/6/20 cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 241 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya, Wanda yasanya jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 10,819 yayin da mutane 3,239 suka warke, inda mutane 3,14 suka rasu.
Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar talata a Najeriya
Lagos-142 Oyo-15 FCT-13 Kano-12 Edo-11 Delta-10 Kaduna -9 Rivers-9 Borno-8 Jigawa-4 Gombe-3. Plateau-3 Osun-1 Bauchi-1

No comments:
Post a Comment