Sabbin mutane 350 sun kamu, 296 sun warke, 9 sun mutu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 11,516 - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Thursday, June 4, 2020

Sabbin mutane 350 sun kamu, 296 sun warke, 9 sun mutu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 11,516

Sabbin mutane 350 sun kamu, 296 sun warke, 9 sun mutu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 11,516

Aranar Alhamis 4/6/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 350 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya, Wanda yasanya jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 11,516 yayin da mutane 3,535 suka warke, inda mutane 3,24 suka rasu.

Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar talata a Najeriya 

Lagos-102    Ogun-34    FCT-29   Borno-26 Kaduna-23   Rivers-21   Ebonyi-17  Kwara -16Katsina-14    Edo-10       Delta-10      Kano-10 Bauchi-10     Bayelsa-9   Imo-8        Plateau-4 Ondo-3        Nasarawa-2   Gombe-1  Oyo-1 



No comments:

Post a Comment