Gobara ta tashi a babban bankin Najeriya dake jihar Gombe ranar Juma'a, 3 ga watan Yuli, 2020.
Sahara Reporters ta sami rahoto daga ƙwaƙwarar majiya cewa gobarar ta fara ci ne misalin karfe 10 na safe.
Wannan ya shiga jerin gobara da aka samu a ma'aikatun gwamnati a fadin tarayya cikin yan watannin nan.
8 ga Watan Afrilu ne, Wata gobara ta tashi a offishin Accountant na ƙasa, bayan Wata Gobarar ta tashi a offishin Inec.
Sannan kwanan Nan Wata Gobarar ta a offishin bankin CBN na jihar plateau
No comments:
Post a Comment