Za a bude makarantu ga daliban da za su rubuta WAEC - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Tuesday, July 28, 2020

Za a bude makarantu ga daliban da za su rubuta WAEC

Za a bude makarantu ga daliban da za su rubuta WAEC

Gwamnatin Najeriya ta amince a sake bude makarantu ranar 4 ga watan Agusta ga daliban da za su rubuta jarrabawar karshe.

Sanawar da mai magana da yawun ma'aikatar ilimi ta kasar, Ben Bem Goong ya fitar ranar Litinin, ya ce dalibai za su samu damar yin shiri na mako biyu domin rubuta jarrabawar WAEC wacce za a soma ranar 17 ga watan na Agusta.

Ya kara da cea an dauki matakin ne bayan taron da aka gudanar tsakanin jami'an ma'aikatar ilimi da kwamishinonin ilimi na jihohi 36 da kungiyar malaman makarantu ta kasa da kuma hukummin rubuta jarrabwa.

Ba za mu iya biyan Æ´an N-Power biliyan 300 ba – Gwamnatin Najeriya
https://www.arewagist.com.ng/2020/07/wasu-daga-cikin-yan-najeriya-da-suka-ci.html

No comments:

Post a Comment