HUKUMAR ZABE TA KARA WA'ADIN ZABE DA MAKO GUDA:
Daga Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
1. INEC ta kara wa'adin zabe da mako guda; saboda haka a yanzu zaben shugaban kasa da majalisun tarayya za a yi shi ne a ranar 23/2/2019, shi kuma zaben gwamnoni da majalisar jihohi za a yi shi ne a ranar 9/3/2019.
2. Muna yi wa INEC fatan alheri cikin wannan mataki da ta dauka, muna kuma yi mata addu'ar gudanar da zabe cikin adalci da matukar inganci.
Allah Ya taimaki Nigeria, da 'Yan Nigeria cikin wannan babban al'amari na zabe da suka sanya a gaba. Ameen.
Friday, February 15, 2019
New
About Dan Arewa
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
GIST
Tags
GIST
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment