University Of Ibadan Zata karrama Malamin da yayi Shekara Hamsin yana koyar da ilimin Manya a Arewa - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Monday, April 8, 2019

University Of Ibadan Zata karrama Malamin da yayi Shekara Hamsin yana koyar da ilimin Manya a Arewa

University Of Ibadan Zata karrama Malamin da yayi Shekara Hamsin yana koyar da ilimin Manya a Arewa

 Alh. Garba Baban Ladi Satatatima, (Barden Madakin Kano) Yasamu Kyakkyawan Yabo da Jinjina daga Jami'ar ta Ibadan a Wata Takadda Dasuka Aiko Masa, Alh. Garba Baban Ladi Satatatima, Shine Mutumin Dayayi Shekara 50 yana koyar da ilimin Manya a Fadin Jihar Kano, Jami'ar ta Gayyace Shi Domin karrama Shi,  da Lambar Girmamawa.

Alh. Garba Baban Ladi Yadauki Tsawon Lokaci Yana koyar ilimin Manya a Makarantar  Shahuci, Alh. Garba Baban Ladi kuma Shine Wanda Yake Gudanar da wani Program Na Maza Gumbar Dutse a Gidan Radio Rahma dake Kano.

Kungiyar Asof. Tana Jinjina Masa Tare da Girmama Uba ga Al'ummar Jihar kano da Arewa baki Daya Akan Bawa ilimi gagarumar Gudunmawa, Wato Alh. Garba Baban Ladi Satatatima (Barden Madakin Kano)

No comments:

Post a Comment