BANKIN FIDELITY YA BAWA JIGAWA GUDUNMAWAR MILYAN 5M DOMIN YAKI DA CUTAR COVID-19 - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Monday, May 18, 2020

BANKIN FIDELITY YA BAWA JIGAWA GUDUNMAWAR MILYAN 5M DOMIN YAKI DA CUTAR COVID-19

BANKIN FIDELITY YA BAWA JIGAWA GUDUNMAWAR MILYAN 5M DOMIN YAKI DA CUTAR COVID-19

Bankin Fidelity ya bayar da gudunmawar naira milyan biyar ga gwamnatin jiha domin yaki da yaduwar cutar corona a fadin jihar.

Gwamna Muhammad Badaru Abubakar wanda ya karbi gudunmawar ya yabawa kokarin bankin wajen sauke nauyin al’umma sa’annan yayi kira da sauran masu hannu da shuni da suyi koyi da irin wannan dabi’a.

No comments:

Post a Comment