Aranar talata 19/5/20 cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 226 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 6,401 yayin da mutane 1734 suka warke, inda mutane 192 suka rasu.
Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar talata a Najeriya
131-Lagos
25-Ogun
15-Plateau
11-Edo
7-Kaduna
6-Oyo
5-FCT
5-Adamawa
4-Jigawa
4-Ebonyi
4-Borno
3-Nasarawa
2-Bauchi
2-Gombe
1-Enugu
1-Bayelsa

No comments:
Post a Comment