Sabbin mutane 5,53 sun kamu, ya yin da jimillar wadanda suka kamu yakai 9,855 - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Saturday, May 30, 2020

Sabbin mutane 5,53 sun kamu, ya yin da jimillar wadanda suka kamu yakai 9,855

Sabbin mutane 5,53 sun kamu, ya yin da jimillar wadanda suka kamu yakai 9,855

Ranar Asabar 30/5/20 cibiyar dakile cututtuka  masu yaduwa NCDC ta sanar a shafin ta na Twitter samun Karin mutane 5,53 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 Wanda yasanya adadin wadanda suka kamu da cutar yakai 9,855 ya yin da mutane 2,856 suka warke, inda mutane 2,73 suka rasu.

Wadannan sune jihohi da adadin wadanda suka kamu da cutar a ranar Asabar a Najeriya Lagos-378
FCT-52
Delta-23
Edo-22
Rivers-14
Ogun-13
Kaduna-12
Kano-9 Borno-7
Katsina-6
Jigawa-5
Oyo-5
Yobe-3
Plateau-3
Osun-1


No comments:

Post a Comment