mutane 386 sun kamu, 2,697 sun warke, 261 sun rasu sanadiyyar cutar covid-19 a Najeriya - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Saturday, May 30, 2020

mutane 386 sun kamu, 2,697 sun warke, 261 sun rasu sanadiyyar cutar covid-19 a Najeriya

Sabbin mutane 386 sun kamu, 2,697 sun warke, 261 sun rasu sanadiyyar  cutar covid-19 a Najeriya

Aranar juma'a 29/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 387 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 9,302 yayin da mutane 2,697 suka warke, inda mutane 261 suka rasu.

Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 A jiya juma'a a Najeriya
Lagos-254
FCT-29
Jigawa-24
Edo-22
Oyo-15
Rivers-14
Kaduna-11
Borno-6
Kano-3
Plateau-2
Yobe-2
Gombe-2
Bauchi-2
Ondo-1

No comments:

Post a Comment