Sheikh Musa Lukuwa ya Jagoranci Sallar Idi a Jihar Sokoto - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Saturday, May 23, 2020

Sheikh Musa Lukuwa ya Jagoranci Sallar Idi a Jihar Sokoto

Sheikh Musa Lukuwa ya Jagoranci Sallar Idi a Jihar Sokoto

Sheikh Musa Lukuwa ya Jagoranci Sallar Idi inda ya bijire wa Zancen cika azumi 30 inda ya gudanarda salar Idi A safiar yau A massalacinsa dake cikin garin Sokoto.

Sheikh Musa Ayuba lukuwa yace tabbas Anga watan shawwal A sasssa daban daban na Najeriya saboda haka yau 1 ga watan shawwal.

No comments:

Post a Comment