Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya amince da bude duk kasuwannin Kano a ranakun da aka saba dage dokar hana zirga zirga a Kano wato Laraba, Juma'a da kuma Lahadi daga karfe 6am zuwa karfe 6pm.
Sai dai Gwamnati na dada jan hankalin mutane da a tabbatar an saka safar fuska wato face mask a kuma ci gaba da tsare kai da sauran matakan da masana suka sanar.

No comments:
Post a Comment