Sabbin mutane 416 sun kamu, 115 sun warke, 12 sun rasu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 10,575 - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Monday, June 1, 2020

Sabbin mutane 416 sun kamu, 115 sun warke, 12 sun rasu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 10,575

Sabbin mutane 416 sun kamu, 115 sun warke, 12 sun rasu, ya yinda jimillar wadanda suka kamu yakai 10,575

Aranar litinin 1/6/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 415 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya, Wanda yasanya jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 10,575  yayin da mutane 3,122 suka warke, inda mutane 299 suka rasu.

Wadannan sune jihohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar litinin a Najeriya 

Lagos-192    Edo-41   Rivers-33   Kaduna-30 Kwara-23      Nasarawa-18            Borno-17 FCT-14          Oyo-10    Katsina-7  Abia-5 
Delta-5        Adamawa-4   Kano-4 Imo-3
Ondo-3      Benue-2.            Bauchi-2 
Ogun-2       Niger-1 

No comments:

Post a Comment