Saboda yan Bindiga yakamata ayi kulle ba Saboda da Korona ba -Gudaji Kazaure - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Saturday, June 6, 2020

Saboda yan Bindiga yakamata ayi kulle ba Saboda da Korona ba -Gudaji Kazaure

NI BAN YARDA DA CORONAVIRUS BA ~ Cewar Gudaji Kazaure


Hon. Gudaji Kazaure ya ce wallahi bana tsoron Coronavirus, kuma babu wata Corona da zata kamani, an kulle mutane a gidaje kan abun Karya wai Coronavirus, Alhali Yan Bindiga ko wace Rana sai sun kashe Mutanen da Coronavirus din bata kashe ba.


 Idan har kulle za’ayi a Najeriya ya kamata ayi ne Saboda yan Bindiga ba Saboda da wani Abunda Jama’a basu yadda dashi ba” ~ Inji Hon Gudaji Kazaure

No comments:

Post a Comment