Miliyoyin ƴan Najeriya na cikin matsanancin talauci - Osinbajo - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Wednesday, October 7, 2020

Miliyoyin ƴan Najeriya na cikin matsanancin talauci - Osinbajo

 


Miliyoyin ƴan Najeriya na cikin matsanancin talauci - Osinbajo


Mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo ya bayyana cewa miliyoyin ƴan ƙasar na cikin matsanancin talauci.


Ya ce zaɓaɓɓun shugabanni zai kasance ba su da amfani idan basu haɗa kai wajen shawo kan matsalolin da ke barazana ga rayuwar ƴan ƙasar.



Osinbajo ya shaida hakan ne a wani taron kwana biyu kan shugabanci da ake gudanarwa a fadar gwamnati da ke Abuja.


Mataimakin shugaban ƙasar ya kuma shaida cewa akwai bukatar bangaren majalisa da na zartarwa suyi aiki tare muddin ba sa son su gaza a idon ƴan ƙasar da suka zaɓo su.


Domin siyan DATA Ta MTN da take yin wata daya 1GIG akan 350 Yi magana ta WhatsApp a 08122225296 ko Kira a 08107747229



No comments:

Post a Comment