Tarihin Nmandi Azikwe Shugaban kasa na farko a mulkin farar hula a Najeriya - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Thursday, October 1, 2020

Tarihin Nmandi Azikwe Shugaban kasa na farko a mulkin farar hula a Najeriya

 




Nmandi Azikwe shine Shugaban kasa na farko a mulkin farar hula, yayi shekaru uku yana mulki daga (1963 – 1966).


Gwamnatin sa ta samu nakasu na rashin cikakken iko a duka Gwamnatocin nasa. 


Tarihi ya nuna cewa Nmandi Azikwe Jajirtaccen dan kishin kasa ne wanda yanada daga cikin waÉ—an da suka jajirce aka samu yancin kai. 


An tuhumcesa da sanin masaniyar juyin mulkin da aka yi a 1966 wanda ba'a samu nasara ba.

No comments:

Post a Comment