Joe Biden yana gaban Trump a samun Popular Vote - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Wednesday, November 4, 2020

Joe Biden yana gaban Trump a samun Popular Vote



Joe Biden yana kan gaba a samun Popular Vote, Biden ya samu popular vote 238 shi kuma Trump yana da 213, sai dai ba'a kai ga kammalawa ba, duk da dai ance dole sai dan takara ya samu Popular Vote har guda 270 sannan yayi nasara.

Har zuwa yanzu ba'a kai ga gane wanda zai cinye tuwon ba, tunda akwai ragowar Miya, amma an hango lomar biden tafi ta Trump girma.


Domin siyan DATA din MTN da take yin wata daya 1GB 350 Yi magana ta WhatsApp https://wa.me/c/2348122225296

No comments:

Post a Comment