WAJIBINE GA DUKKAN MAI YIN SALLAH_*.
_Kyautata sallah da cika sallah da nutsuwa da tattara tunani waje guda lokacin yin sallah_
Daga Abi Hurairata رَضِÙŠَ اللَّÙ‡ُ عَÙ†ْÙ‡, Manzon Allah SAW yayi mana Sallah a wani yini, da ya gama sallar sai ya juyo yace:-
*(Yaa wane! Shin bazaka kyautata sallar ka ba?yanzu mai yin sallah ba zai Riqa dubiba yaya yake yin sallah, kuma yana yiwa kansa ne sallah,kuma Wallahi ni ina gani ta bayana acikin sallah, yaya kuke Ruku'u da Sujada, kamar yadda nake ganin ku a gabana)*
@صØÙŠØ Ù…Ø³Ù„Ù… - رقم : (423)
Daga Anas ÆŠan Malik رَضِÙŠَ اللَّÙ‡ُ عَÙ†ْÙ‡ُ, daga Annabi SAW yace:-
*(Ku daidaita acikin ruku'unku da sujadar ku ku kyautata su, domin wallahi ina ganin ku ta bayana, inda kunyi ruku'u ko kunyi sujada)*
@صØÙŠØ Ù…Ø³Ù„Ù… - رقم : (425)
Allah ka bamu ikon kyautatawa amin.
Wednesday, February 20, 2019
New
WAJIBINE GA DUKKAN MAI YIN SALLAH YA SANI
About Dan Arewa
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
FAGEN ADDINI
Tags
FAGEN ADDINI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment