[[Abin Alfahari]] Muhammadu Buhari Specialist Hospital ya aiwatar da aikin qashin gadon baya (Spinal Cord) nafarko a Kano) da kuma aikin qwaqwalwa nabiyu (anyi nafarko watanni kadan dasuka wuce). - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Friday, March 8, 2019

[[Abin Alfahari]] Muhammadu Buhari Specialist Hospital ya aiwatar da aikin qashin gadon baya (Spinal Cord) nafarko a Kano) da kuma aikin qwaqwalwa nabiyu (anyi nafarko watanni kadan dasuka wuce).

 Muhammadu Buhari Specialist Hospital ya aiwatar da aikin qashin gadon baya (Spinal Cord) nafarko a Kano) da kuma aikin qwaqwalwa nabiyu (anyi nafarko watanni kadan dasuka wuce).

Ministan lafiya na kasa ya tabbatar da cewa asibitin MBuhari dake Giginyu a jahar Kano shine yafi kowanni asibin gov kayan aiki a Nigeria.


Mara lafiya tafarko an turota daga Nassarawa state. Anmata aikin spinal cord kuma har tamike tsaye

Inda Mara lafiya ta biyu akai mata aikin qwaqwalwa



Gov Abdullahi Ganduje da mataimakinsa sunkai ziyarar gani da Ido wannan asibitin. Inda suka zanta da Wanda akai musu operation din


Gogaggen likitan Daya jagoranci tawagar likitoci sukai aikin qwaqwalwa na farko wato Dr. Shuaibu Danbatta. Shine yasakeyin wannan aiki a karo na biyu

Saidai Yanxu ansamu bako cikin likitocin. Wato Dr Nike daga England

Visits Arewagist.com.ng

No comments:

Post a Comment