Saura Kwana Biyu a Fara Printing na Mock Examination Slip
Hukumar Shirya Jarabawar Share fagen shiga Jami'a ta Kasa wato Jamb a yau litinin ta bayyana wa manema labarai cewa ranar Asabar 23rd March, 2019 za'a gudanar da Jarabawar Mock.
Hukumar tana sanar da dalibai da cewa su fara Printing na Jamb Mock examination Slip din su a ranar 6 ga wannan watan na March, 2019.
Idan dai baku manta ba da Jarabawar ta Mock an sanya ta ne a ranar 23 ga watan February,
Daga ciki har da dage Jarabawar ta Mock, canja ranar Printing na Jamb Slip, da kuma dage Jarabawar ta Jamb ita kanta, wanda a farko kafin dage zaben an sanya ranar 16 ga watan March zuwa ranar 23 ga watan March a matsayin ranakun da za'a gudanar da Jarabawar,
Amma har Yanzu Hukumar ta Jamb bata saka wata ranar da za'a gudanar da Jarabawar ba, saidai ana hasashen cewa da yiyuwar a fara Jarabawar ta Jamb ranar 16 ga watan April, madadin ranar 16 ga watan March da suka sanar da farko
No comments:
Post a Comment