Hukumar (JAMB), ta fitar da Wasu Muhimman Bayanai, akan rijistar jarrabawar da'ake gab da farawa, Gasu Kamar Haka;
1. Hukumar ta Kara jaddada cewar bazatayiwa Duk Dalibin da bashida Lambar NIN rijistaba.
2. Sannan hukumar ta bukaci Dalibai suyi amfani da Sabin Layukan waya, wajen Bude profile, kafin suje sayen PIN.
3. Domin Kirkirar profile code, kawai ka tura, NIN sai ka bada tazara sannan sai ka rubuta NIN NUMBER dinka, sai ka tura zuwa 55019. Bayan Dalibi ya tura, zasu turo masa Abubuwa Kamar Haka, (a.) Profile code (b.) Sunan da kayi rijistar katin Dankasa Dashi (c.) Sannan zaka samu sanarwa daga Hukumar katin Dankasa NIMC, cewar an Bude profile da NIN dinka.
Zakayi Amfani da profile code dinka ne, fagen sayen UTME/DE PIN
4. Dukkanin Dalibin da bashi da Lambar Dankasa ta NIN, a lokacin rijistar Jamb CBT centre din da yaje, zasu turashi zuwa Ofishin Hukumar Samar da Katin Dankasa (NIMC) mafi kusa dasu, domin ayi masa katin Dankasa. Inda bayan zuwan Dalibi, za'ayi masa NIN dinne a cikin mintuna 5 . Sannan Dalibi yana zuwa za'ayi masa Wannan Lamba ta Dankasa, batare da yayi wani Dogon jira ba, kamar yadda hukumomin guda Biyu suka Alkawarta.
Ku sani cewar . Babu wata CBT centre da take da Alhakin samar da NIN, Dolene sai Dalibi ya ziyarci ofishin NIMC.
5. Baza'a dauki hoton Dalibi ba, Haka zalika baza'a Dauki Hoton 'Yan yatsunsa ba, da dai sauran hotuna da ake dauka a lokacin rijistar jamb a CBT centres. Kawai ana saka profile code din Dalibi , Dukkanin bayanansa zasu fito daga Hukumar NIMC . Kawai dai, za'a bukaci Hoton 'Yan yatsun Dalibine, wajen cire masa registration slip.
6. Hukumar NIMC ce kadai zata Iya gyara maka wani kuskure da aka samu a bayananka . Saboda haka yana dakyau Dalibi ya lura sosai, a lokacin da ake shigar da bayanansa na katin Dankasa .
7. Abinda CBT centres zasu Iya yi kawai shine, suyi maka gyara a profile dinka. Za'a bukaci Hoton 'Yan yatsunka kafin ayi maka wani gyara a profile dinka . Misali idan kanason canza Course ko Makarantar da ka cike, Cire sakamakon jarrabawarka, Cire admission letter (za'a fara Amfani da Finger Prints, Fagen yin Wadannan Abubuwane daga Shekarar 2020).
8. CBT centres basuda hurumin yin rijistar NOUN, SANDWICH, PART time da dai makamantansu .
Iya Ofisoshin Hukumar JAMB na jihohi , dakuma Babban ofishin su na ABUJA tare da A+ category centres ne kadai suke da alhakin yin wannan rijistar.
9. Za'ayi Amfani da SWEET SIXTEEN novel a jarrabawar JAMB TA Shekarar 2020 .
10. Za'a gudanar da jarrabawar Jamb a tsawon sati Uku.
11. Daliban da suke da matsalar Hawan 'Yan yatsu (biometric issues) a lokacin rijista, dakuma lokacin gudanar da jarrabawar, Sunada damar zuwa Abuja Abuja domin suyi rijista, tareda rubuta jarrabawarsu ta jamb 2020 a can.
Za'a fara gudanar da rijistar Jamb a ranar Jan 13th 2020 sannan za'a kammala a ranar 17th February 2020.
Za'a gudanar da jarrabawar gwaji ta mock a 2nd March 2020
Sannan za'a gudanar da jarrabawar JAMB daga 14th March 2020 zuwa 4th April 2020.
Ku taimaka Fagen Sanar da Abokananku, da sauran 'Yan uwa , wannan Muhimmin Bayanin.
Daga: Miftahu Ahmad Panda (Mataimaki Na musamman Ga Secretary General Of ASOF).
08039411956

No comments:
Post a Comment