•MEYASA NAFADI JARRABAWAR JAMB?
»MENENE DALILAN FADUWAR JARRABAWA JAMB?
Akwai dalilai da yawa dake sawa dalubai faduwa wannnan jarrabawa ta jamb amma zan Fara bayanina da kadan kadan cikin dalilan insha Allah.
A YAU ZANYI MAGANANE AKAN MATSALAR RASHIN YIN KARATU NA DALUBAI
Wannan matsala Zan iya cewa itace matsalar farko dake sanyawa dalubai faduwa wannnan jarrabawa ta jamb mafi akasarin dalibai musamman na wannan lokaci basa Mai da hankali a karatun su na farko yawancin dalibai basa Fara karatun jarrabawar ne har sai sun zo daf da yin jamb din wasu kuwa basa yin hakan. Ita dai wannan jarrabawa mafi akasarin tambayoyin cikin ta zaka ga cewa darusan da akayi maka a babbar sakandiri tin daga SS1 zuwa SS3 aciki ake dauka a shirya maka tambayoyi. Amma zakaga yawancin dalibai a yanzu basa mayar da hankali akan wadannan abubuwa daga sun je ajin gaba sai su manta karatun baya. Sannan dayawa dalibai basa tuntubar wadanda suka wuce su ma'ana Wanda suka rigasu yin jamb din sannan wasu daliban basa duba Pass Questions na shekarar da ta kabata domin sannin ire_iren tambayoyin da akeyi a wasu lokutan mah zaka ga har wasu tambayoyin na dawowa.
Wadannan kadan kenan daga cikin abinda kesawa dalibai faduwa jarrabawar jamb. Akwai wasu dalilan da yawa da zakuji su cikin yarda Allah a rubutu na gaba.
Mai Rubutu: Muhd Muhd Abubakar
Facebook: @Muhammad Muhammad Abubakar
Instagram:@ Muhd_Muhd_Abubakar
Twitter: @ itz_Muhd_Muhd
WhatsApp:07063577851
@ASOF2020
08088119753

No comments:
Post a Comment