🎓ASOF. MAKARANTA🎓
(PHYSICS DARASI NA 1)
Dafari yana da kyau musan me ake nufi da PHYSICS sannan rabe-raben colleji dake cikin jami'a a wacce colleji yake?
MENENE PHYSICS
Physics kalmace da tasamo asalin ma'anarta daga yaren girka (GREEK) mai nufin physical ( na halittar duniya) sharshi zaka iya cewa 'kallon abu a yadda yake' misali: Ga dogo ga gajere ana iyacewa physical different a takaice kenen.
Physics is the natural science that deal with the study of the world around us. Ya komai na duniya suke da amfaninsu da yadda ake aiki dasu ko a canzasu daga aikinsu zuwa wani aikin na daban. Idan an lura za'a fahimci yadda fanin karatun PHYSICS yake fadin gaske.
KOLLEJIN DA PHYSICS YAKE
Physics yana karkashin College of natural and pharmaceutical science ne a matakin karatun jami'a sannan PHYSICS yana da department ne mai zaman kansa DEPARTMENT OF PHYSICS ba kamar fanin karatun zoology ba dayake karkashi DEPARTMENT OF BIOLOGICAL SCIENCE.
INDA PHYSICIST ZAIYI AIKI DA DAMAR SAMUN AIKI DA YAKE DA ITA
MUJIRAYI ZUWAN RUBUTU NAGABA
BY Abba Haladu Umar
08034343929

No comments:
Post a Comment