Mutane 17 sun kamu da cutar covid-19 a kano ya Yin da jimillar su takai 842 - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Monday, May 18, 2020

Mutane 17 sun kamu da cutar covid-19 a kano ya Yin da jimillar su takai 842

Mutane 17 sun kamu da cutar covid-19 a kano ya Yin da jimillar su takai 842

Ma'aikatar lafiya ta jahar Kano ta sanar da samun karin mutune 17 masu dauke da cutar Coronaviros wato Covid-19 a Jihar Kano. 

Wannan tasa adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutum 842 sannan kuma mutum 36 daga ciki sun rasu sannan mutum 111 sun warke kuma an sallame su.

No comments:

Post a Comment