Sabbin mutane 216 sun kamu, mutune 50 sun warke, mutane 9 sun mutu, jimmilar Masu cutar 6,175 - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Monday, May 18, 2020

Sabbin mutane 216 sun kamu, mutune 50 sun warke, mutane 9 sun mutu, jimmilar Masu cutar 6,175

Sabbin mutane 216 sun kamu, mutune 50 sun warke, mutane 9 sun mutu, jimmilar Masu cutar 6,175

Aranar 18/5/20  cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da Samun karin mutane 216 da suka kamu da cutar sarkewar numfashi ta covid-19 a Najeriya Wanda jimillar wadanda suka kamu da cutar yakai 6,175 yayin da mutane 1644 suka warke, inda mutane 182 suka rasu.

Wadannan sune jahohi da adadin mutanen da suka kamu da cutar covid-19 Aranar a Najeriya

74-Lagos
33-Katsina
19-Oyo
17-Kano
13-Edo
10-Zamfara
8-Ogun
8-Gombe
8-Borno
7-Bauchi
7-Kwara
4-FCT
3-Kaduna
3-Enugu
2-Rivers



No comments:

Post a Comment