Mutane 28 sun kamu ya yin da mutane 2 suka warke a kano - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Thursday, May 21, 2020

Mutane 28 sun kamu ya yin da mutane 2 suka warke a kano


Ma'aikatar Lafiya ta jahar kano ta sanar a shafin ta na Twitter Samun karin mutune 28 da suka kamu da cutar covid-19 yin da mutane 2 suka warke
Ayanzu mutane 875 ne suka kamu da cutar covid-19 ya yin da mutane 123 suka warke, Sai Kuma mutane 36 da suka rasu.

No comments:

Post a Comment