A Daren yau Lahadi Cibiyar dakile cututtuka Masu yaduwa NCDC da Ma'aikatar Lafiya ta jahar Kano sun sanar da Samun Karin Mutane 64 da suka kamu da cutar covid-19, yayin da mutane 18 suka warke, mutum 1 kuma ya mutu sanadiyyar cutar covid-19 a kano
Sunday, May 17, 2020
New
Mutane 64 sun kamu, 18 sun warke, mutum 1 ya mutu sanadiyyar cutar covid-19 a kano
About Arewa Gist
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment