Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa NCDC da Ma'aikatar lafiya ta jahar kano sun sanar da samun Karin sabbin mutune 27 masu dauke da cutar Coronavirus wato Covid-19 a Jihar Kano.
Wannan ta sa adadin wanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutum 693 sannan kuma mutum 33 daga ciki sun rasu, sannan mutum 74 sun warke kuma an sallame su.
No comments:
Post a Comment