Majalisar Zartarwa ta ware 1,600,000,000 domin yin titin jirgin sama - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Thursday, June 4, 2020

Majalisar Zartarwa ta ware 1,600,000,000 domin yin titin jirgin sama


Majalisar Zartarwa ta ware 1,600,000,000 domin yin titin jirgin sama

Majalisar  Zartarwa ta kasa ta amince da ware Milyan dabu daya da Milyan Dari shida domin amfani dasu wajen tsara taswirar Kashi na biyu na titin jirgin sama na tashi da saukar jirgin sama na Nnamdi Azikiwe dake abuja.

Ministan zirga zirgar Jiragen sama Hadi Sirika ne bayyana haka, Jim kadan bayan kammala taron majalisar Zartarwa ta kasa jiya laraba a Abuja.

Domin Samun zafafan labaran da muke sakawa a TWITTER taba Nan

Ministan ya ce za'a kammala aikin cikin watanni goma Sha biyu Masu zuwa.

Ya ce kudaden da aka ware za'a bayar dasu ga kwararrun da zasu fitar da taswirar Wanda Akwai Dan Najeriya daya da wasu Yan kasashen waje mutane biyu.

Domin Samun zafafan labaran da muke sakawa a FACEBOOK taba Na

No comments:

Post a Comment