Ma'aikatar lafiya ta jihar Kano ta sanar da samun karin mutune 12 masu dauke da cutar Coronavirus wato Covid-19 ya yinda mutane 33 suka warke, 3 suka rasu, a ranar Asabar a Jihar Kano.
A yanzu an gwada mutane 5,347 inda mutane 999 suka kamu, 415 sun warke, 48 sun dasu.
A yanzu mutane 536 ne me dauke da cutar a jihar Kano.

No comments:
Post a Comment