Najeriya ta sami sabon jirgin yakin leken asiri mai suna ATR-42 - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Saturday, July 4, 2020

Najeriya ta sami sabon jirgin yakin leken asiri mai suna ATR-42

Hukumar mayakan saman Najeriya ta sami sabon jirgin yakin leken asiri mai suna ATR-42 

A ranar Juma'a, 3 ga watan Yuli, 2020. Mai magana da yawun hukumar, Ibikunle Daramola, ya bayyana hakan ne a jawabin da ya saki a shafin Internet.

Sojin sama sun ragar gaji sabbin shugabann Boko haHar

 Jawabin yace: "Bisa ga cigaba da kokarin tabbatar da cewa ana samun labaran leken asiri domin yakin yan ta'adda a yan tada zaune tsaye a fadin Najeriya, hukumar Sojin Najeriya a ranar 3 ga Yuli, 2020, ta samu sabon gyararren jirgi, ATR-42 (NAF 930). 

"Shugaban shirye-shiryen hukumar, AVM Oladayo Amao ya karbi sabon jirgi madadin babban hafsan hukumar, AM Sadiqque Abba, a tashar jirgin saman Nnamdi Azikwe dake Abuja yayinda shi babban hafsan yake Arewa maso gabas domin lura ga atisayen Operation LONG REACH II." 

No comments:

Post a Comment