NNPC da SHELL za su bawa Ɗaliban Najeriya Scholarship - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Friday, July 24, 2020

NNPC da SHELL za su bawa Ɗaliban Najeriya Scholarship

Kamfanin Mai na kasa, NNPC da hadin gwiwar Shell za su bayar tallafin karatu ga daliban Najeriya da suke karatu a jami’oin gwamnati.

Dokar sai masu darajar maki 3.5 zuwa 5.0 kuma ya kasance ba ya amfana da wani tallafin karatu.

Ga masu sha’awa kuma sun cancanta su shiga wannan links din don nema;
https://www.nnpc-snepcoscholarship.shell.com

No comments:

Post a Comment