TAMBAYOYI 11 DA ANNABI (S.A.WA) YA YIWA SHAIDAN; TARE DA AMSO SHINSU - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Wednesday, August 19, 2020

TAMBAYOYI 11 DA ANNABI (S.A.WA) YA YIWA SHAIDAN; TARE DA AMSO SHINSU

TAMBAYOYI 11 DA ANNABI (S.A.WA) YA YIWA SHAIDAN; TARE DA AMSO SHINSU.

Ga tattaunawar kamar haka.

 1. ANNABI S.A.W. Ya tambayi Shedan
 waye abokin tarayyarka?
Shaidan yace Masa: Mai Cin Riba.

2. Dawa kake zama a matsayin aboki? .
Shaidan: Mazinaci.

3. Dawa kake kwanciya?
Shaidan : Mai shan kayan Maye/ Dan Maye.

4. Waye baqonka?
Shaidan: Barawo.

5. Waye Dan Aiken ka? .
Shaidan: Boka/ Matsafi

6. Me yake faranta maka Rai?
Shaidan: yawan rantsuwa cikin magana. .

7. Waye masoyinka na haqiqa?
Shaidan: wanda yake barin sallar juma'at.

8. Me yake karya kashin bayanka? .
Shaidan: inga masu laifi suna tuba.

9. Me ke Konamaka Rai?
Shaidan: Yawan Istigfari dare da Rana 

10. Me yake wulaqantaka?
Shaidan: Yawan Sadaka.

11. Me Yake makantar da kai ga bayi? .
Shaidan: sallar Asubahi.

Subhanallahi

Allah ka karemu daga shairin shaidan


No comments:

Post a Comment