Mene ne crypto currency - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Sunday, September 6, 2020

Mene ne crypto currency


Mene ne crypto currency


 Crypto currency kudade ne da ke kan internet wadanda ake kira Digital Currancy a turance, Wadanda suke karkashin kulawar fasahar Blockchain.


Kamar yadda mutum yakanyi transfer din kudi daga normal account dinsa na Banki zuwa wani Account din muga Alert na lambobin adadin ba tareda kudin Cash ba, haka su ma Digital Currencies suke, Wadanda ake kira Cryptocurrencies. Ma'ana Secured Currencies, kudade Masu cikakken tsaro.


 An kirasu da Suna Secured saboda irin tsaronda suke dashi daga Fasahar Blockchain wacce take samar da tsaro ga dukkan abinda yake akansa Wanda yake bukatar Aminci tsakanin mutum biyu.


 Shi Blockchain dukkan abinda aka saka akai to Babu sauran canzawa ko editing koda Mai shi ne ya saka shi.


 Dan haka lokacin da Satoshi Nakamoto ya kirkiri Cryptocurrencies sai ya kirkiro Blockchain domin Samar musu da tsaro yadda Babu Wanda zai iya hacking dinsa saidai idan Kai Mai Account akai kaine ka bada information dinka


Dan haka idan da zaka dauki kudin kasarka kasa a ciki ka manta password to sunbi Shanun Sarki, saidai ka barsu a Sadaka



Mene ne CMDX 


  CMDX Yana cikin Crypto currencies Sama da 1,500 da ake dasu Kuma ana saye da sayarwarsa dashi a kasuwannin hada-hadarsu ta Duniya.


 Da dama mutane kanyi tambayar yadda mutum zai sayar. To akwai kasuwanni da ake sayarda Cryptocurrencies wacce idan kasa naka na take zaka Siyar.


Me sha'awar regiester da MCDX crypto currency yayi magana ta WhatsApp https://wa.me/c/2348107747229


 Yanzu lokacine na Gina Digital Assets kamar yadda CEO din Kamfanin CMDX yake fadin cewar, Wanda ya sayi  coins din Cryptocurrencies na $100-$200 na kamfanoni 100 na saman kasuwar hada-hadar coins na CoinMarket Cap, ya barsu zuwa 36months, to zai yi mutukar wahala ya Kara wahala akan Neman kudi kuma.


 Wasu zasu rika cewa to Wai ta yaya wadannan abubuwan suke haka ?

Ka fahimci cewa kudadene masu adadi ne, sannan Kuma duk duniya ne ake amfani dasu ba kasa daya ba.


 Misali Bitcoins Guda Milyan 21 ne a duniya Kuma har zuwa Shekara 100 baza su Kara yawa ba. Amma kudin kasa sai a buga Trillions.


 A yanzu kusan a Kwana uku zuwa Rabin yinin na hudu mutane Dubu suke yin rijista su sayi coins din CMDX. Hakan yana nufin za'a zo lokacinda over 1000 mutane suke rijista a rana idan haka ta faru tsawon wata Daya, to dukkan Wanda ya sayi Cmdx a ajiye to ya zama hamsha kin Mai kuÉ—i. 


Mutane zasuji abin kamar almara, Amma harkar Cryptocurrencies ta wuce dukkan tunanin mutum


 Dalilin hakan ne yasa idan Cryptocurrency yana da plan da strategy, Wanda zai saka mutane neman mallakarsa, to wannan rubdugun siyen ne yake kawo karancinsa, shi kuma karancinsa yake kawo tashin darajarsa kamar yadda Malaman tattalin Arziki suke kiransa da Law of Demand and Supply.


No comments:

Post a Comment