KADAN DAGA CIKIN KUSAKUREN AIKI DA ALAMOMIN FACEBOOK! - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Thursday, January 31, 2019

KADAN DAGA CIKIN KUSAKUREN AIKI DA ALAMOMIN FACEBOOK!

KADAN DAGA CIKIN KUSAKUREN AIKI DA ALAMOMIN FACEBOOK!

Da yawan mutane  sukan tafka wannan  kuskuren bisa  JAHILCI ne !

Zakaga mutum  ya posting wani  al'amari daya shafi

Asara
Rasuwa
Gobara
Rashin lafiya
Hatsari
Ko wani  al'amari na bakin ciki

Amma saikaga MUTANE suna  danna alamin "LIKE" Akan wata bala'i data samu mutum !
Shi kuma alamin "LIKE"  yana  bayyana farin  cikine  da kuma  kaunar  al'amarin daya faru kaga wannan kuskurene babba cikin rashin  sani !

Akwai  wasu  alamomi da ake  amfani dasu  wajen bayyana bakin ciki da sauransu  a karkashin maudu'in FEELINGS / ACTIVITIES / STICKERS ! a Facebook account !

Ko kuwa kayi comment kawai na bayyana bakin cikinka ba tareda danna "LIKE" ba  !

Da fatan Za'a kiyaye !!!

No comments:

Post a Comment