Malaman duniya wadanda sunansu ya boyu. - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Tuesday, January 29, 2019

Malaman duniya wadanda sunansu ya boyu.

Da Yawa Daga Cikin Malamai Sun Shahara Ba Da Asalin Sunan Su Ba. Wasu Daga Cikin Mutane Ba Su San Asalin Sunansu Ba. Daga Cikinsu Akwai:
.
Ibn Taimiya: Ahmad bn Abdulhalim
.
Ibnl Qayyim: Muhammad bn Abi Bakr
.
Ibn Rajab: Abdulrahman bn Ahmad
.
Ibn Hazim: Aliyu bn Ahmad
.
Ibn Hajar: Ahmad bn Aliyu
.
Ibn Katheer: Ismail bn Umar
.
Ibnl Jauzy: Abdulrahman bn Aliyu
.
Bukhari: Muhammad bn Ismail
.
Abu Dawud: Sulaiman bnl Ash'ath
.
Tirmizi: Muhammad bn Isa
.
Nasa'i: Ahmad bn Shuaib
.
Ibn Majah: Muhammad bn Yazid
.
Abu Hanifah: Annu'man bn Thabit
.
Shafi'i: Muhammad bn Idris
.
Zahabi: Muhammad bn Ahmad
.
Qurdabi: Muhammad bn Ahmad
.
San'ani: Muhammad bn Ismail
.
Shaukani: Muhammad bn Aliyu
.
Suyudi: Abdulrahman bn Abi Bakr

No comments:

Post a Comment