YADDA ZA'A LALATA SIHIRI DA YADDAN ALLAH, BATARE DA ZUWA WAJEN BOKA BA!!!
Dasunan ALLAH mai Rahama Mai Jinqai
:
JEREN LUCTURE NA { 01 }
Daga Zauren
KHULAFA'UR-RASHIIDUN
Bayan yabo da godia muna roqon ALLAH daya sa Albarka acikin wannan rubutun, yasa ya amfanar da al-umma. wannan bayanin ze zomuku a matsayin Goron salla babba. idan kuka kula dashi ku ajjiye zaku amfana sosai dashi, idan kunso ku samu takadda ku rubuta koda kun rasa wataran.
Meson karantawa cikin jin dadi, yayi "ROTATE SCREEN" zakafi jin dadin karanta wannan saqon in Sha ALLAHU.
Asamu ganyen magarya danye ko bushesshe guda 7 a wankesu a dandaga dA dutse.
Idan akasamu baho ko kwano babba, sai a zuba ruwa a ciki a hada da magaryan, sai
akaranta ayoyi masu zuwa.
sekuma asha ayii wanka dashi, anayi harzuwa lokacinda za,asamu saukie, idan da hali a samu magarya dayawa, idan anyi na yau, se a zubar a sake hada na gobe kuma! amma kaman wanda ya shafi na sha za'a iya tanadan sa ata sha, in be 6aci ba! In za'a zubar da ruwan azubar a guri me tsarki, karkuma ayi wankan a bandaki, in son samune ma a dan ebi ruwan kadan yadda ze wadatar da jiki, wallahu a,alam
Akarata ayar dake cikin Suratul-Baqara, Ayata 255:
الَّلُهَلاِإَٰلَهِإَّلاُهَو اْلَحُّي اْلَقُّيوُمَلاَتْأُخُذُه ِسَنٌةَوَلاَنْوٌمَّلُهَماِفي الَّسَماَواِتَوَماِفي اْلَأْرِض
ْيٍءِّمْنِعْلِمِهِإَّلاِبَماَشاَءَاَّلِذيَيْشَفُعِعنَدُهِإَّلاِبِإْذِنِهَيْعَلُمَماَبْيَنَأْيِديِهْمَوَم لَفُهْمَوَلاُيِحيُطوَنِبش
َوِسَعُكْرِسُّيُه الَّسَماَواِتَواْلَأْرَضَوَلاَيُئوُدُهِحْفُظُهَماَوُهَو اْلَعِلُّي اْلَعِظيُم
Sai a karanta ayata 117-122 cikin surtul A'araf..
Sekuma Suratul Yunus ayata َ(79-82)
:
Se kuma suratul DAHa 65-70
َقاُلواَياُموَسٰىِإَّماَأنُتْلِقَيَوِإَّماَأنَّنُكوَنَأَّوَلَمْنَأْلَقى(ٰ65َ(قاَلَبْلَأْلُقواَفِإَذا ِحَباُلُهْمَوِعِصُّيُهْم
ُيَخَّيُلِإَلْيِهِمن ِسْحِرِهْمَأَّنَهاَتْسَعٰى(66َ(فَأْوَجَسِفيَنْفِسِه ِخيَفًةُّموَسٰى(67ُ(قْلَناَلاَتَخْفِإَّنَكَأنَت
ْيُثَاْلَأْعَلٰى(68َ(وَأْلِقَماِفيَيِميِنَكَتْلَقْفَما َصَنُعواِإَّنَما َصَنُعواَكْيُد َساِحٍرَوَلاُيْفِلُح الَّساِحُر ح
َأَتٰى(69َ(فُأْلِقَي الَّسَحَرُةُسَّجًداَقاُلوا آَمَّناِبَرِّبَهاُروَنَوُموَسٰى(70(
Bayan An karanta wannan sekuma a karanta suratul KAFIRUN HAR QARSHE.ُ
قْلَ ياَأُّيَها اْلَكاِفُروَن(1َ(لاَأْعُبُدَماَتْعُبُدوَن(2َ(وَلاَأنُتْمَعاِبُدوَنَماَأْعُبُد(3َ(وَلاَأَعاِبٌدَّماَعَبدُّتْم(4َ(وَلا
قْلَ ياَأُّيَها اْلَكاِفُروَن(1َ(لاَأْعُبُدَماَتْعُبُدوَن(2َ(وَلاَأنُتْمَعاِبُدوَنَماَأْعُبُد(3َ(وَلاَأَعاِبٌدَّماَعَبدُّتْم(4َ(وَلا
َأنُتْمَعاِبُدوَنَماَأْعُبُد(5َ(لُكْمِديُنُكْمَوِلَيِديِن(6(
Bayan Ankaranta su sekuma a karanta suratul Ikhilas wato (qulhuwallahu) da falaqie da nasi,
Idan anzo kan suratul nasi, se a karanta ta sau uku. Haka ruwan maganin idan za,a
sha asha copy daya ayini sau uku,
Kadan daga cikin repress inda malam ya bayar akwai:.....Sarimul battar
(117-109ص ***(Da fatawa na ibni baz (3/279)** fatahul bari (10/233)
:
Wannan Addu'oin za'a samesu a ( HISNUL MUSLIM WADDU'A WAL EHJABA
BIR-RUQUYYA, MIN KITABI WA SUNNA).
bugun kanfanin Darul Al-manara.
Email:almanarah400@hotmai.Com
In sha ALLAHU indai sihiri ne za'asamu saukie da izinin Ubangiji, ba laipi
dan An maimaita har zuwa lokacinda za'a samu saukie. sannan idan ansamu
inda aka binne sihirin aje a tone, idan kaga laya kowani abu a gidan ka, ka
dauka ka karanta kursiyu da falakie da nasi, ka qona shi!!!
sannan adage da zikirin safiya da yammaci!!!
In marar lapiyan sihirin ya mar yawa ta yadda bazai iya amfani dashi ba, to ba
laipi a samu wanda ya chan-chanta ta mar wanka ko ya mata wankan da
ruwan maganin.
Idan za,ayi wankan kuma a samu guri me kyau.
Sannan gwar gwadon imanin ka gwargwadon yadda magani zema Aiki da
izinin ALLAHA.
Wannan bincike na ne yakai ga wanan karatun, amma ni bana bada maganin
aljanu kokar-ya sihiri, ko amin tamaya akan alamomin sihiri ko ka kirani a
waya tofa bansani ba se dan kadan!!!!.
Ina mana fatan alheri
Muhammad Auwal Hussain Abu-Ja'afar
WhatsApp 07035269582
12-12-1437- - 14-09-2016. Editing Day 24-12-1438 bayan shekara daya da
kwana daya rak 15-09-2017
www.facebook. com/Khulafaur-Rashiidun.com
Subhanak Allahumma wabi
hamdika Nash hadu anla ila ha illah anta nastagfiruka
Wana tubu ilaik.
No comments:
Post a Comment