AREWA STUDENTS AND ORIENTATION FORUM🎓
No. 004 - 06th July, 2019(KSUT)
Yau ASOF. Ta Leqa Jami'ar Kimiyya ta Wudil Bayan Samun Korafe-Korafe Daga Daliban Makarantar Kan Cewa ASOF. Bata Wai-wayar Jami'ar a Duka Lamuran ta.
Kano University of Science and Technology, Wudil (KUST) Dafarko Anqirqire Tane a matsayin "Kano University of Technology" (KUT) a 2000
Gwamnan Kano Na Wancen Lokacin His Excellency Rabiu Musa Kwankwaso Shine YaKirkiri Jami'ar Farko Mallakin Jihar Kano,
A tenure Dinsa Tafarko daga 1999 zuwa 2003.
Jami'ar tana Cikin Garin Wudil Wanda Dayane daga Cikin Kananan Hukumomin Jihar Kano.
Jami'ar Wacce Dafarko Akafi Sanin ta Da
'Kano University of Technology Wudil'
Anchanja Mata Suna Takoma
"Kano University of Science and Technology" a 2005.
Taken Jami'ar ta Kano University of Science and Technology, Wudil Shine:
"Learn, Work and Worship"
Vice-Chancellor
Prof. Shehu Alh. Musa yafara daga 2014- Har Zuwa Yanzu.
Dafarko Jami'ar Tafara ne Da Faculties Guda Biyu
«»1.Faculty of Agriculture and Agricultural Technology
«» 2Faculty of Sciences
Amma a Yanzu Jami'ar Tanada Faculties Guda Shida:
1»Faculty of Agriculture and Agricultural Technology (FAAT)
2»Faculty of Computing and Mathematical Sciences (FACMS)
3» Faculty of Earth and Environmental Sciences (FAEES)
4»Faculty of Engineering (FAENG)
5»Faculty of Sciences (FASSE)
6»Faculty of Sciences and Technical Education (FASTE).
Har ila Yau Jami'ar
tanada Institutes guda Goma, Kuma tana Gudanar da Tsarin Karatun IJMB Dakuma Remedial,
a Karka shin Directorate of Institute and Continuing Education.
Jami'ar ta Wudil Tafara ne da Dalibai 88 a Shekarar farko 2000, kafin daga Bisani duk Shekara Tana Daukar Dalibai Sama da Dubu Biyu a Ko wacce Shekara,
Yayinda Adadin Yawan Dukkanin Daliban Makarantar a Yanzu Ya kusan Dubu Ashirin.
Jami'ar ta Wudil Za'a Iya Cewa tana daga Cikin Jami'o'in Kimiyya da Fusaha Yan kadan Da Muke Dasu a Arewacin Kasar Nan, Bayan Jami'ar Kimiyya ta Wudil Muna da Wata Jami'ar Kimiyya a Yola Dade Sauransu.
a Karka shin Faculties guda 6 Jami'ar tana Yin Kwasa-kwasai Kamar haka:
1»AGRICULTURAL ENGINEERING
2»AGRICULTURAL SCIENCE AND EDUCATION
3»AGRICULTURE
4»ARCHITECTURE
5»AUTOMOTIVE ENGINEERING
6»BIOCHEMISTRY
7»BIOLOGY
8»CHEMISTRY
9»CIVIL ENGINEERING
10»COMPUTER SCIENCE
11»EDUCATION AND BIOLOGY
12»EDUCATION AND CHEMISTRY
13»EDUCATION AND GEOGRAPHY
14»EDUCATION AND MATHEMATICS
15»EDUCATION AND PHYSICS
16»ELECTRICAL ENGINEERING
17»ENVIRONMENTAL ENGINEERING
18»FOOD SCIENCE AND TECHNOLOGY
19»GEOGRAPHY
20»GEOLOGY
21»HEALTH EDUCATION
22»INFORMATION AND COMMUNICATION TECHNOLOGY
23»LIBRARY AND INFORMATION SCIENCE
24»MATHEMATICS
25»MECHANICAL ENGINEERING
26»MECHATRONICS ENGINEERING
27»MICROBIOLOGY
28»PHYSICS
29»SCIENCE LABORATORY TECHNOLOGY
30»STATISTICS
31»URBAN AND REGIONAL PLANNING
32»WATER RESOURCES AND ENVIROMENTAL ENGINEERING.
a Shekarar Data Gabata Jami'ar Ta Amince da 160 A matsayin Mafi Karancin Maki, Yayin Da Har yanzu Bata Fidda na Wannan Shekarar ba.
Yanzu Haka Sababbi da Tsoffin Dalibai ne Ke Yin Registration Amatsayin Shiga Sabon Zangon Karatu (Seasion).
-ASOF. 2019
(08088119753)
Saturday, July 6, 2019
New
[[Ka karanta]] Me ka sani game da Kano University of Science and Technology, Wudil???
About Dan Arewa
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
GIST
Tags
GIST
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment