Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya Jagoranci Taro na Musamman da Limaman Juma'a na Kananan Hukumomi 44 dakuma Pastocin coci na Jihar Kano domin wayar musu dakai akan yadda Zasu kiyaye yaduwar cutar Coronavirus a guraren ibadu.
Duk cikin shirye shiryen cigaba da sallar Juma'a da Sallar Idi da za'ayi da kuma Chocina daga bisani Gwamnati tabasu Safar baki don rabawa Jama'a.




No comments:
Post a Comment