Ma'aikatar lafiya ta jahar Kano ta sanar da samun karin mutune 5 masu dauke da cutar Coronaviros wato Covid-19 ya Jihar Kano.
Wannan tasa adadin wadanda suka kamu da cutar a jihar Kano yanzu ya kama mutune 847 sannan kuma mutune 36 daga ciki sun rasu, sannan mutune 121 sun warke kuma an sallame su.

No comments:
Post a Comment