Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya kaddamar da rabon kayan asibiti
da kayan haihuwa na Mata
da magunguna da kuma kayan kariya ga ma'aikatan lafiya wato PPEs da face masks da sauran su
Kayyayyakin na hadin gwuiwa ne da Gwamnatin Jiha da kungiyoyin agaji na duniya da suka hada da MNCH2, UNICEF, USAID, SOML da kuma SDGs da maaikatar aiyuka ta taraiya.
Yayin da yake kaddamar da rabon kayan a wajen ajiyar kayayyakin lafiya na Rangaza dake karamar hukumar Ungoggo
No comments:
Post a Comment