Mai girma Mataimakin shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya shigar da kara ta hanyar rubuta takardar koke ga Mai girma shugaban rundinar 'yan sandan Nigeria IGP Muhammad Abubakar Adamu akan sharrin da yake ikirarin wani mai jaridar yanar gizo Jackson Ude ya masa, inda ya zargeshi da karban kudi Naira bilyan hudu a gurin korarren shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu.
Manyan Abubuwa 5 da suka faru da Ibrahim Magu cikin kwanaki 4
Acikin wasikar Osibanjo ya bukaci shugaban 'yan sanda yayi abubuwa guda uku:
1. Na farko shugaban 'yan sandan Nigeria yayi gaggawar sanar wa 'yan sandan kasa da kasa wato (INTERPOL) Saboda Jackson Ude ba'a Nigeria yake da zama ba.
2. Na biyu shugaban 'yan sanda ya tabbatar an kamo wannan mutumin a duk inda yake a fadin duniya don yazo ya kare kanshi da hujjojin cewa ya karbi cin hanci naira bilyan hudu daga hannun Magu.
No comments:
Post a Comment