SHARHI AKAN BAYANAN DA SEC DA SIBAN DA MAKAMANTAN SU SUKA FITAR GAME DA INKSNATION.
Akwai abubuwan dubawa kamar haka :
1 - SEC da SIBAN inda da gaske suke yi da tuni sun kama Omotade Awos sewanu Shugaban Inksnation domin za suyi zaton ya yi kokarin ya damfari mutane.
2 - SEC Ma'aikata ce ta gwamnati dake karkashin Ministan Sadarwa Tana iya daukan duk wani mataki game da inksnation Daga lokacin da suka fitar da bayanin.
3 - Inksnation ba investment bane.
Domin a bayanin da SEC suka yi sun dauke shi ne a matsayin investment har suke cewa Kada wanda yayi investing Na kudin shi da inksnation.
Domin a tsammanin su inksnation investment ne wanda zaka saka 1k ka samu return Na 2 million wanda kuma ba haka bane.
4 - SIBAN sun ce Wai inksnation basu yi registration da su ba.
A karkashin posting din inksnation sun yi reply da cewa sun biya kudin registration.
Kuma SIBAN basu karyata hakan ba.
5 - Omotade Awos sewanu yace ya rubuta sako zuwa Ga EFCC.
Wasu sun ce karya ne Wai sabida ba'a Ga reply Na EFCC ba.
🇳🇬 Tambaya anan ita ce in karya ne, me yasa EFCC basu fito sun karyata wannan labarin ba.
Duk da shaharar da inksnation yayi a Nigeria 🇳🇬
6 - Kafin Zuwan Corona shugaban Inksnation yana bin jihohi yana yin bayani game da inksnation.
Me yasa har yanzu ba'a kama shi ba.
7 - A kowace jaha a Nigeria akwai Coordinators.
Me yasa har yanzu ba a kama su an tilasta su su kawo shugaban su ba.
8 - Shugaban INKSNATION Yace ya Gina Inksnation ne kan wata sabuwar fasaha.
Me yasa SIBAN da SEC basu kira taro Publically don kalubantan abun ta fiskar fasaha ba. ❓
Duk Mai son yin register ko activation yayi magana ta WhatsApp
https://wa.me/message/ZEDT437MIA6VF1
Saturday, August 15, 2020
New
SHARHI AKAN BAYANAN DA SEC DA SIBAN DA MAKAMANTAN SU SUKA FITAR GAME DA INKSNATION.
About Bahaushiyanews.com
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
Inksnation
Tags
Inksnation
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment