BABBAN SAKATAREN IZALAR NIGERIYA SHEIKH (DR.) MUHAMMAD KABIRU HARUNA GOMBE ZAI KAWO ZIYAYAR KWANA BIYU A JAHAR JIGAWA.
A madadin Kungiyar Jama'atu Izalatil bidi'ah Wa'ikhamatis-sunnah (JIBWIS) Reshen Jahar Jigawa. Karkashin Jagoranci,
Malam Abubakar Jibrin Hadejia.
Suna farin gayyatar 'yan uwa musulmi zuwa Gagarumin wa'azi da, Babban Sakataren Kungiyar Izalah na kasa,
As-sheikh (Dr.) Muhammad Kabiru Haruna Gombe.
Zai gabatar kamar haka;
Na Farko:
RANA: Alhamis 24-Juma-ul-Awwal-1440 wanda ya dace da, 31-January-2019.
LOKACI: Karfe 8:00Na Dare.
GARI: Garun Gabas Dake Karamar Hukumar Malam-Madori.
WURI: Kofar Maigirma Hakimin Garun Gabas
Na Biyu:
RANAR Juma'ah za'a bude Masallacin Juma'ah A Garin Dandi dake Karamar Hukumar Kazaure.
LOKACI: Misalin Karfe 1:00Na Rana.
Da Daddare Sheikh (Dr.) Muhammad Kabiru Haruna Gombe tare da Malaman da Kungiya ta kasa ta turo zasu gabatar da,Wa'azi A Kofar Maimartaba Sarkin Kazaure.
LOKACI:Karfe 8:00Na Dare.
Allah yaba ikon halatta Amin.
SANARWA DAGA:
P.A Baffa Maina Hadejia.
JIBWIS JIGAWA
29/January/2019.
Wednesday, January 30, 2019
New
Sheikh Kabir Gombe a Jigawa Gobe Alhamis da Juma'a
About Dan Arewa
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
FAGEN ADDINI
Tags
FAGEN ADDINI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment