SOSSA SSU INEC Adhoc staff Screening and Training - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Wednesday, January 30, 2019

SOSSA SSU INEC Adhoc staff Screening and Training

SOSSA SSU INEC ADHOC STAFF TRAINING 

Ana sanar da students wadanda suka cike form na INEC online zuwa 18th January, 2019 na wannan watan da suje kananan hukumomin da suka zaba lokacin gabatarda registration din. Gobe 31/1/2019 akwai screening, kada kowa yaki zuwa sannan kuma ranar juma'a akwai training bayan anyi screening din. 

Ana buqatar a taho da wadannan:
1. Acknowledgement slip wanda aka printing 
2. ID CARD na makaranta

Saurara
Wannan kawai da wadanda suka cike form online ne daga lokacinda aka fara cikewa zuwa 18th January 2019, sune kawai za'a yiwa screening gobe. Ayi kokarin zuwa. 

A taimaka a sanarwa yan uwa

Comrade NI Romo
President SOSSA-SSU

No comments:

Post a Comment