Yadda zaka canza setting na theme dinki, system view ko mobile view
Shi wannan theme Ko wanda ka downloading ne ko default ne, yanada system view yanada mobile view.
Wato yanayin yadda zai bude maka, wani yadda kaga system haka zai bude maka wato da fadi, wani kuma yadda waya take marar fadi haka zakaga theme dinka.
Yadda ake seta hakan shine👇🏼
Idan ka shiga theme zakaga window biyu, dayan a kasan shi akwai customize da edit HTML dayan kuma akwai alamar setting a kasan shi.
Ganin cewa views mukeso mu canza, system view ko mobile view.
To wannan alamar settings din zamu danna, zai nuno mana wasu uption biyu, na farko shine yadda zai nuna maka a computer ba haka zai nuna maka a waya ba, kenan ba komai zaka gani a waya ba.
Na biyun kuma yadda zai nuna maka a computer haka zai nuna maka a waya, wato babu banbanci kenan.
No comments:
Post a Comment