DAN SOCIAL MEDIA.
Duk wanda ya ta'allantu da amfani da kafar sadarwa walau tsohone ko yaro ne walau mace ce ko namiji ne, walau yay karatu ko bai ba, mutukar yana amfani da kafar da isar da sako shima yana amfanar kafar da karbar sako Dan Social Media ne.
Tun Bayan fitowar Kafar a shekarar 1989, (fax), kafar Ta fara Kokarin Danne kafafen Sadarwa a kasashen da suka ci gaba. A shekarun 1940-1994 mutane na Tsayawa a kan Layi ko kuma a kofofin Gidajen jaridu ko kuma su je gidan Saurarqn Labarai (broadcasting house) dan Jin Abinda Ya faru.
Amma A wannan lokacin bayan da kafafen suka zama Ruwan Dare, da kuma Bayayya Kafar Gmail, yahoo, facebook, flikr, da Kuma Sabbin Wanda Suke Amfani da Kafar hada bayanai ta Java kamar 2go, wechart, nibuzz, da kuma badoo.
Bayan Bayyanar wadan Nan Kafafen a karni na 21 yasa mutane ke ta kara bude kwakwalansu dan Amfani da sabin kafarwa da isar da sakon su sannan Su ma Kansu tsoffin na Sake gyara ga Nasu manhajojin.
A Kasashe. Da suke tasowa kafafen na bada gudunmawa mai yawa a fannin da ya shafi siyasa, addini al'ada da kuma zamnatakewa.
A kafafen ana kulla abokantaka, auratayya, cinikaiyyya da sauran su.
Salim Sani Shehu.
Sunday, February 3, 2019
New
DAN SOCIAL MEDIA
About Dan Arewa
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
ILIMI
Tags
ILIMI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment